Jump to content

Dagestan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dagestan
Дагъистан Республика (av)
Республика Дагестан (ru)
Flag of Dagestan (en) Coat of arms of Dagestan (en)
Flag of Dagestan (en) Fassara Coat of arms of Dagestan (en) Fassara


Take State Anthem of the Republic of Dagestan (en) Fassara (2016)

Wuri
Map
 42°59′02″N 47°30′18″E / 42.9839°N 47.505°E / 42.9839; 47.505
Ƴantacciyar ƙasaRasha

Babban birni Makhachkala (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 3,232,224 (2024)
• Yawan mutane 64.26 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Rashanci
Aghul (en) Fassara
Avar (en) Fassara
Azerbaijani (en) Fassara
Harshen Cecen
Dargwa (en) Fassara
Kumyk (en) Fassara
Lak (en) Fassara
Lezgian (en) Fassara
Nogai (en) Fassara
Rutulian (en) Fassara
Tabasaran (en) Fassara
Tsakhur (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na North Caucasian Federal District (en) Fassara da Southern Federal District (en) Fassara
Yawan fili 50,300 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Dagestan Autonomous Soviet Socialist Republic (en) Fassara
Ƙirƙira 1991
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa People's Assembly of the Republic of Dagestan (en) Fassara
• Head of the Respublic of Dagestan (en) Fassara Sergey Melikov (en) Fassara (14 Oktoba 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 872
Lamba ta ISO 3166-2 RU-DA
OKTMO ID (en) Fassara 82000000
OKATO ID (en) Fassara 82
Wasu abun

Yanar gizo e-dag.ru
Facebook: pravitelstvo05 Twitter: Pravitelstvo_RD Instagram: pravitelstvo_rd Edit the value on Wikidata
tafkin Dagestan

Dagestan yanki ne na Tarayyar Rasha a yankin Caucasus. Sunan ya fito ne daga kalmomin Farisa guda biyu, dag wanda ke nufin tsaunuka, da stan wanda ke nufin ƙasa.[1] Dagestan tana da yawan jama'a kusan miliyan 3, kuma ana kiran mutanenta da sunan Dagestan. Babban birninta shine Makhachkala.[2]

Dagestan yana da matsayi na "jamhuriya" a kasar Rasha kuma yana da nasa tsarin mulki da harshen sa na hukuma. Jamhuriya a Rasha gida ne na ƙananan ƙabilu (waɗanda ba Rashawa ba), kuma yawanci kasa daya ko biyu ne ke da mafi yawan al'ummar kowace jamhuriya. Amma a Dagestan, akwai fiye da ƙasashe 30 daban-daban (mafi girma daga cikinsu shine Avar, Lak, Dargwa, Lezgian, da Tasaran), kuma babu ɗayan waɗannan da ke da rinjaye. Hakan ya faru ne saboda tsaunukan da ke yankin suna wahalar da jama’a wajen zagayawa. Wadannan mutane suna magana da harsuna 30 daban-daban, amma suna amfani da Rashanci a matsayin harshensu don sadarwa tsakanin juna.

Mafi yawan mutane a Dagestan Musulmai ne waɗanda suke bin Sunnah a mazhabin Shai'iyya.

Fitattun Mutane

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Zonn, Igor S.; et al. The Caspian Sea Encyclopedia. Berlin: Springer. p. 280.
  2. Dalby, Andrew (2004). Dictionary of Languages: The Definitive Reference to More Than 400 Languages. Columbia University Press. p. 59. ISBN 0231115695. Retrieved August 6, 2012.