Roger Federer
Roger Federer | |||
---|---|---|---|
2006 - 2022 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Basel (en) , 8 ga Augusta, 1981 (43 shekaru) | ||
ƙasa |
Switzerland Afirka ta kudu | ||
Mazauni | Bottmingen (en) | ||
Harshen uwa | Jamusanci | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Robert Federer | ||
Mahaifiya | Lynette Federer | ||
Abokiyar zama | Mirka Federer (en) (11 ga Afirilu, 2009 - | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Dziana Federer (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Faransanci Turanci Jamusanci Swiss German (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | tennis player (en) | ||
Tennis | |||
Hannu | right-handedness | ||
Dabi'a | one-handed forehand (en) d one-handed backhand (en) | ||
Singles record | 1251–275 | ||
Doubles record | 131–93 | ||
Matakin nasara |
1 tennis singles (en) (2 ga Faburairu, 2004) 24 tennis doubles (en) (9 ga Yuni, 2003) | ||
Mahalarcin
| |||
Nauyi | 85 kg | ||
Tsayi | 185 cm | ||
Employers | UNICEF | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Mamba | Swiss Tennis (en) | ||
Imani | |||
Addini | Cocin katolika | ||
IMDb | nm1716574 | ||
rogerfederer.com |
Roger Federer (lafazi ˈrɔdʒər ˈfeːdərər; an haife shi a 8 Augustan 1981) shi kwararren dan wasan tenis ne daga kasar switzerland, wanda a yanzu shi ne na No. 3 a jerin kwararrun duniya a jadawalin ATP na Masu matsayi ayanzu na maza 'yan tenis su kadai daga Gamayyar Ƙwararrun 'Yan tenis (ATP).[1] Ya lashe Grand Slam 20 na daddaiku fiye da duk wani Ɗan wasan tenis namiji a tarihi, kuma ya riƙe gun No. 1 a duniya na matsayoyin ATP ya kasance akai fiye da makonni 310, da kafa tarihi na zama akai fiye da makonni 237 a jere. Bayan ya shiga cikin ƙwararru a 1998, tun daga ya riƙa kasance acikin masu matsayi goma zuwa ƙasa tun daga October 2002 zuwa November 2016. Ya kuma sake dawowa cikin amatsayin bayan daya lashe gasar 2017 Australian Open.
Federer ya kasance ya yi suna sosai a duniyar wasanni, inda ya kai ga har ana masa Laƙabi da living legend a lokacin sa.[243][244] da bayar da nasarorinsa, yanayin wasansa, da tsayinsa, Ɗan wasa da masu zantuka daban-daban sun bayyana Federer a matsayin mafi shaharan Ɗan wasan tenis na duniya na kowane lokaci.[a] An kuma bayyana shi amatsayin mafi kwarewa a zamaninsa.[259][260][261]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Rankings: Singles". ATP World Tour (in Turanci). Retrieved 19 February 2018.