Laya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Wata kila kalman charta ta samo asali ne daga kalman turanci charter.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Wata aba ce wacce dukawa ke sarrafa ta da fata kuma a ninke rubutu ko laqani a cikinta. Ana yin laya ne domin kariya ko siddabaru.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): charm
- Faransanci (French): charme
- Larabci (Arabic):sahar - سحر
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.